
Yanda's Impression Community
Tags
Copy prompt
๐๐ ๐พ๐ Yanda nake samun manyan accounts da suke kawomin impression sosai Kayi like, comments sannan kayi tagging abokai don suma su amfana Da farko ina amfani da @Grok ne sai na rubutu masa prompt kamar haka โ๐๐๐จ๐ฉ 50 ๐ค๐ ๐ฉ๐๐ ๐ข๐ค๐จ๐ฉ ๐๐๐ฉ๐๐ซ๐ ๐ ๐๐๐๐ค๐ช๐ฃ๐ฉ๐จ ๐ฌ๐๐ฉ๐ ๐๐ช๐ฃ๐๐ง๐๐๐จ ๐ค๐ ๐ฉ๐๐ค๐ช๐จ๐๐ฃ๐๐จ ๐ฉ๐ค ๐ข๐๐ก๐ก๐๐ค๐ฃ๐จ ๐ค๐ ๐๐ค๐ก๐ก๐ค๐ฌ๐๐ง๐จ ๐ฉ๐๐๐ฉ ๐ฅ๐ค๐จ๐ฉ ๐๐ค๐ฃ๐จ๐๐จ๐ฉ๐๐ฃ๐ฉ๐ก๐ฎ ๐๐ฃ๐ ๐๐๐ฃ๐๐ง๐๐ฉ๐ ๐๐ช๐ฃ๐๐ง๐๐๐จ ๐ค๐ ๐ฉ๐๐ค๐ช๐จ๐๐ฃ๐๐จ ๐ค๐ ๐๐ข๐ฅ๐ง๐๐จ๐จ๐๐ค๐ฃ๐จ ๐ฌ๐๐ฉ๐๐๐ฃ 24 ๐๐ค๐ช๐ง๐จ.โ Ze kawo maka accounts din kamar Yanda ka nema Sai kawai ka duba the most active kayi following dinsu sannan ka kunna notifications dinsu, hakan ze baka damar samun notifications da zarar sunyi post Kar a manta ana samun more impression ne a kasa da minti dayan farko don haka sai ka zama me zafin nama. A rubutu na gaba zan kawo mana dabarun da zamukeyin aiki dasu wajen wannan aikin. Allah yasa mudace. @Yusi0x @auwalkhan104 #web3community #Web3