

Yanda's Impression Community
类目
标签
复制提示词
𝙂𝙈 𝘾𝙏 Yanda nake samun manyan accounts da suke kawomin impression sosai Kayi like, comments sannan kayi tagging abokai don suma su amfana Da farko ina amfani da @Grok ne sai na rubutu masa prompt kamar haka “𝙇𝙞𝙨𝙩 50 𝙤𝙛 𝙩𝙝𝙚 𝙢𝙤𝙨𝙩 𝙖𝙘𝙩𝙞𝙫𝙚 𝙓 𝙖𝙘𝙘𝙤𝙪𝙣𝙩𝙨 𝙬𝙞𝙩𝙝 𝙝𝙪𝙣𝙙𝙧𝙚𝙙𝙨 𝙤𝙛 𝙩𝙝𝙤𝙪𝙨𝙖𝙣𝙙𝙨 𝙩𝙤 𝙢𝙞𝙡𝙡𝙞𝙤𝙣𝙨 𝙤𝙛 𝙛𝙤𝙡𝙡𝙤𝙬𝙚𝙧𝙨 𝙩𝙝𝙖𝙩 𝙥𝙤𝙨𝙩 𝙘𝙤𝙣𝙨𝙞𝙨𝙩𝙚𝙣𝙩𝙡𝙮 𝙖𝙣𝙙 𝙜𝙚𝙣𝙚𝙧𝙖𝙩𝙚 𝙝𝙪𝙣𝙙𝙧𝙚𝙙𝙨 𝙤𝙛 𝙩𝙝𝙤𝙪𝙨𝙖𝙣𝙙𝙨 𝙤𝙛 𝙞𝙢𝙥𝙧𝙚𝙨𝙨𝙞𝙤𝙣𝙨 𝙬𝙞𝙩𝙝𝙞𝙣 24 𝙝𝙤𝙪𝙧𝙨.” Ze kawo maka accounts din kamar Yanda ka nema Sai kawai ka duba the most active kayi following dinsu sannan ka kunna notifications dinsu, hakan ze baka damar samun notifications da zarar sunyi post Kar a manta ana samun more impression ne a kasa da minti dayan farko don haka sai ka zama me zafin nama. A rubutu na gaba zan kawo mana dabarun da zamukeyin aiki dasu wajen wannan aikin. Allah yasa mudace. @Yusi0x @auwalkhan104 #web3community #Web3
Prompt 拆解
Yanda's Impression Community
人物
nanoBanana-Pro
𝙂𝙈 𝘾𝙏 Yanda nake samun manyan accounts da suke kawomin impression sosai Kayi like, comments sannan kayi tagging abo...
推荐下一步
在生成器中继续改写- 把这条 Prompt 带入生成器,围绕新的主体或场景继续改写。
- 通过下方标签继续浏览相近风格方向的提示词。
- 继续查看相关类目页,找到更贴近当前用途的内容。






